Sheikh Al-Azhar:
IQNA - Sheikh Al-Azhar ya bayyana cewa, zaman lafiya ya zama mafarkin da ba za a iya cimmawa ba, yana mai nuni da kashe-kashe da kisan kiyashi da gwamnatin sahyoniya ke yi a kullum.
Lambar Labari: 3492149 Ranar Watsawa : 2024/11/04
IQNA - A ranar Litinin 9 ga watan Yuni da misalin karfe 9:00 na safe ne za a gudanar da taron yanar gizo na kasa da kasa mai taken "Hajji mai alaka da kur'ani da tausayawa Gaza" tare da halartar malamai da masana na cikin gida da na waje ta hanyar yada kyamarorin IKNA kai tsaye.
Lambar Labari: 3491302 Ranar Watsawa : 2024/06/08
Tehran (IQNA) wani rahoto ya yi nuni da cewa ana kokarin halasta kyamar musulmi a nahiyar turai.
Lambar Labari: 3486783 Ranar Watsawa : 2022/01/05
Tehran (IQNA) wasu manyan kungiyoyin musulmi a Faransa sun yi watsi da dokar Macron a kan musulmi.
Lambar Labari: 3485579 Ranar Watsawa : 2021/01/22
Tehran (IQNA) Kwamitoci da kungiyoyin musulmi a kasar Yemen sun fitar da bayanai a kan ranar Quds.
Lambar Labari: 3484825 Ranar Watsawa : 2020/05/22